READ LYRICS:B.O.C - BORN SINNER[FULL LYRICS]
BORN SINNER Lyrics By B.O.C
VERSE ONE
*Uh!
*Ya Ubangiji Mai Girma Da Ikon Halitta
*Rayuwa Ba Ta Taba Faruwa Sai Da Sanin Ka
*Amma Dan Adam Cikin Isheshshen Fahimta....
*Sai Ya Fadi,Oh 'Yan Adam Ba A Mana Gwaninta
*Chacha,Sata,Zina Da Shaye-Shaye.....
*Ibada A Cikin Maye Amma Ka Bar Mu A Raye
*Sau Da Dama Bidirin Duniya Kan Sa In Manta....
*Cewa Kai Ka Mana Numfashi Da Jini A Hanta
*Need Your Divine Cleansing Don Na Gaji Da Kazanta
* Have A Dream But It's Hard To Achieve It Idan Na Kwanta
*Barcin Ma Ba Ta Dadi Sai In Na Yi Mafarkin Ka
*I'm A Born Sinner Da Manufar Koyar Tafarkin Ka
*Follow You To The End Domin In San Masaukin Ka
*Inaaa,Ko Kadan Ba Na So In Ga Haushin Ka
*Ga Ni Nan Gaba Gare Ka Uba Ka Gafarce Ni
*I Was Once Lost But Now I'm Back,Please Ka Karbe Ni
(James Fauntleroy)
*I'm A Born Sinner, But I'll Die Better Than That; Swear.
(B.O.C)
*Ni Mai Zunubi Ne
(James Fauntleroy)
You Were Always Where I Needed You To Be Whether You Were There Or Not There
(B.O.C)
*Ina Neman Gafara Don In Inganta Shiri Ne
(James Fauntleroy)
*I Was Born Sinning But I Live Better Than That --Better Than That, Better Than That
(B.O.C)
*Ni Mai Zunubi Ne
(James Fauntleroy)
*And If You Ain't F***ing With That, I Don't Care.
-Yeah, Yeah, Yeah
(B.O.C)
*Ina Neman Gafara Don In Inganta Shiri Ne
VERSE TWO
*Duk Da Dai An Haife Ni Ne Cikin Matukar Zunubi
*Da Wadanda Lokacin Hargitsi Manufar Su Zugi
*Ka Ban Iko Da Zarafin Sanin Dai-Dai Da A'a
*Amma Yanzu Bin Tafarkin Ka Ma Sai Dai Da Sa'a
*Na Kasa Cika Alkawarin Da Na Yi Chan A Baya
*Kamar Sadaka Da 'Yar Farar Tunkiya Don Hadaya
*Makoki Daga Ta Ciki Rayuwa Ta Ta Ke Ta Yi
*Ka Tallafa Mun Ya Uba Don Faduwa Na Ke Ta Yi
*Without You My Body Frame Is Empty,Panko Ne
*Don't Leave Me All Alone,I'm Gonna Fade,Zan Kode
*Engage My Mind With Your Kinda Love,Ka Ban Zobe
*Har Idan Ba Kai Ka Girka Ba Abincin Kanzo Ne
*Toh Yaushe Za Ka Zo Ne Don Ni Da Kai Mu Koma
*Gidan Ka Da Ya Fi Irin Na Sultan Da Paparoma
*In Da Koshi Kan Zo Ta Waka Ko Ba Abun Loma
*Have To Stick To You Don Tsintsiya Ta Ta Zamo Gora
CHORUS
(Repeat Once)
0 Comments